Gidauniyar tallafawa ‘ya’yan masu bukata ta musamman a harkokin ilimi da ke jihar Kano, Kanawa Educational Foundation for the Disable, sun bukaci masu yin bara a...
Hukumar kiyaye haɗura ta ƙasa reshen jihar Kano, ta ja hankalin masu ababen hawa da su rage gudun ganganci da kuma gujewa bai wa ƙananan yara...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Bashir Balarabe Adam Ɗandago, ya ce, su na ƙoƙarin fahimtar da masu ƙara a kotuna, muhimmacin bitar...
Wani matashi mai sayar da Dankalin Hausa a jihar Kano, ya ce, ya na siyar da buhun Dankali Biyar zuwa Bakwai a rana. Matashin mai suna,...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu ƴan mata da a ke zargi sun shiga kasuwar Kofar wambai sun saci Atamfofi guda biyar....