Jaruma daga masana’antar Kannywood, sun mika sakon ta’aziyar su ga marigayi dan wasan barkwanci, Rabilu Musa Dan Ibro, bisa cikar sa shekaru 7 da rasuwa. Marigayin...
Haifaffan Kudancin yankin Asiya kuma dan kasar Birtaniya, Zidane Iqbal, ya kafa tarihi a ranar Laraba, inda ya zama dan wasan kwallon kafa na Birtaniya na...
Jami’an Bijilanten yankin Gaida a karamar hukumar Kumbotso, sun sami nasarar cafke wani matashi da a ke zargin ya dauki wata Akuya a matsayin ta mahaifiyar...
Babbar kotun Shari’ar musulinci mai zamanta a kofar Kudu karkashin mai Shari’a, Ibrahim Sarki Yola ta tsayar da ranar 23 ga wannan watan, domin cI gaba...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA, ta dage wasan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur da Rennes, sakamakon cutar Covid-19. Hukumar ta dauki wannan matakin...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA, ta dage wasan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur da Rennes, sakamakon cutar Covid-19. Hukumar ta dauki wannan matakin...
Al’ummar da ke kiwon dabbobi a jihar Kano, su na ta ziyartar asibitin dabbobi da ke unguwar Gwale, domin karbar magunguna saboda shigowar yanayin sanyi. Wani...
Ɗaya daga cikin lauyoyin da su ka tsayawa gwamnatin jihar Kano, a shari’ar Abduljabbar Nasir Kabara, Barista Umar Usman Danbaito, ya ce, kotu za ta iya...