Guda cikin mabiya tafiyar PDP Kwankwasiyya a Kano, Muzammil Ibrahim Lulu, ya ce duk da wakilin karamar hukumar Birni Hon Sha’aban Ibrahim Sharada ya nemi yafiyar...
Kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan ta na shirin sauke kwantiragin dan wasan kasar Denmark, Christian Eriksen, sakamakon rashin lafiyar sa. Dan wasan tsakiyar kungiyar Eriksen...
Dan wasan gaban Argentina, Sergio Aguero, ya ce ya na alfahari da iya dadewar da ya yi ya na harkar kwallo, bayan da ya tsinci kansa...
A ranar Talata ne a ka kaddamar da sabon cibiyar sufuri da ayyukan da suka shafi sufurin ta kasa CILT a jihar Kano, tare da gabatar...
Majiya daga masana’antar fina-finan Kannywood, ta tabbatar da mutuwar Jarumi Sani Garba wanda a ka fi sani da suna SK rasuwa. Marigayi SK ya dais ha...
Mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya bukaci al’ummar masarautar Bichi da su gabatar da addu’o’I na musamman a ranar juma’a mai zuwa, domin...
Da safiyar wannan Rana ce, daru-ruwan dalaibai da malaman makarantar nurul Islam litahfizul Qur’an, da ke unguwar Kurna a karamar hukumar Dala, su ka gabatar da...
Mahukuntanr Jami’ar Maryam Abacha, sun ce shafin su na internet wato Portal na fuskantar kutse daga wajen wasu bata gari. Jami in hulda da jama’a da...
Wani mutum mai suna, Nasiru Sulaiman, mai Injin sarrafa Shinkafa da ke ƙaramar hukumar Kura a jihar Kano, ya ce, sun yi asarar Shinkafa ta kimanin...
A na zargin wasu ɓata gari sun afkawa hukumar Hisba, yayin da su ka kai Simame yankin Sabon Gari, domin daƙile ayyukan baɗala. Babban kwamadan hukumar...