Rabin wasannin gasar Premier na karshen makonan dage wasanni hudu saboda barkewar cutar Covid-19. Wasannin baya bayan nan da abin ya shafa sun hada da Southampton...
Hukumar kula da al’amuran buɗe idanu ta jihar Kano ta ce, ya zama wajibi wuraren biki su rinƙa ware Mintuna 15, domin yin Sallah a daidai...
Cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa ta zamani CITAD ta ce, za ta ci gaba da bibiyar jam’iyyun siyasa, domin su bai wa mata da matasa damar tsayawa...
Jarumi kuma mai shiryawa a masana’antar shirya Fina-finan Hausa ta Kannywood, Alhaji Hamisu Lamiɗo Iyantama ya ce, Marigayi Sani Garba SK, mutum ne mai haƙuri da...
A na zargin wani mutum ya yi yunƙurin guduwa da wani matashi a cikin mota, yayin da ya nemi ya raka shi hanyar da zai ɓulla...
Kungiyar ɗalibai musulmai ta ƙasa reshen jihar Kano (MSSN), ta ce, kullum burin su al’ummar musulmi su kasance masu tarbiya da inganci ta fannoni daban-daban. Mataimakin...