A Yunkurin da Lionel Messi ya yi wa Paris Saint-Germain da Manchester City an zabe shi a matsayin kwallon sa da ta fi kowacce kyau a...
Mai horas da Tottenham, Antonio Conte, ya yiwa Mohamed Salah lakabi da “daya daga cikin fitattun ‘yan wasa a duniya” gabanin karawar da za a yi...
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje, ya yi kira ga magoya bayansa a jam’iyyar APC mai mulki a jihar da su kwantar da hankalinsu tare da...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayyana zaben shugabanin jam’iya na kananan hukumomi da na jiha wanda bangaren gwamna, Dr. Abdullahi Ganduje na jam’iyyar...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar Shari’a ta jihar Kano, malam Ɗayyabu Haruna Rashid, ya ce, Saɓawa umarnin Allah da shugabanni da rashin tausayi da jin ƙai...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq unguwa Uku CBN Quarters, Dr Abdulƙadir Ismai’l, ya ce, babban abinda ya ke fitar da mutum daga cikin fitintinu shi ne...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke unguwar Na’ibawa Gabas a jihar Kano, Malam Abubakar Jibril, ya ce, shugaba ba zai taɓa zama adali ba...