Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanat Rabi’u Musa Kwankwaso, abun farin ciki ne tare da murna, a lokacin da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya...
Mataimakin mai horas da Liverpool, Pep Ljinders, ya ce, tsotse ruwan ‘yan wasa ne ke gajiyar da su a gasar Premier League ta kasar Ingila. Ljinders...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya rattaba hannu a kasafin kudin shekarar 2022 a kan kudi fiye da Naira biliyan 221, bayan da majalisar dokokin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kwafin kudin shekara mai kamawa bayan da a ka kammala yi masa gyare-gyare a zauren majalisar. Kasafin ya kunshi...
Tsohon alkalin gasar Premier, Mark Clattenburg ya soki alkalancin wasan da Tottenham ta buga da Liverpool a ranar Lahadi, ya na mai cewa Andy Robertson ya...
Wata mata mai ɗanyen Jego da ke bara a kan mahaɗar titunan Kofar Famfo a jihar Kano, ta ce, dole ce ta sanya ta fito wa...
Kotun majistret mai lamba 70, ƙarƙashin mai shari’a Faruq Umar Ibrahim, ta samu wasu matasa 8 da laifin samun su da haramtattun ƙwayoyi da tabar Wiwi...
Ƙungiyar kare hakkin Ɗan Adam ta Human Right Network ta ce, ya zama wajibi kwamishinan ilimi ya yi tunanin hanyar da idan an rasa rai a...