Hukumar ƙwallon kafa ta Najeriya NFF ta ce ta fara tattaunawa da mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta AS Roma, Jose Mourinho, domin maye gurbin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wani matashi da a ke zargin ya yi garkuwa da kansa tare da neman kuɗin fansa. Jami’in...
Sanatan Kano ta kudu ta tsakiya a majalisar dattijai, Malam Ibrahim Shekarau ya kai ziyarar ta’aziyya ga tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso bisa rasuwar...
Ana zargin wata mata ta yi amfani da wani ƙarfe mai kaifi yanki wata makwabciyarta a unguwar Dakata Kawaji, a yankin ƙaramar hukumar Nasarawa. Bayan faruwar...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba da sauraron shaida a ƙunshin tuhumar da gwamnatin...