Rundunar ‘yan sandan Kano ta ce za ta bayar da cikakken tsaro, domin ganin an gudanar da bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara cikin kwanciyar hankali...
Limamin masallacin juma’a na hukumar Shari’a a jihar Kano, Malam Murtala Adam, ya ce tsarin yadda addinin muslunci ya tsara shi ne zai magance matsalolin da...
Dan wasan Manchester City Riyad Mahrez na shirin zama kyaftin din Algeria a gasar cin kofin nahiyar Afirka, saboda an sanya shi cikin jerin tawagar masu...
Gwamnatin tarayya ta ja hankalin al’umma kan su rinka kulawa da ayyukan da gwamnati ke yi musu a yanku nan su, domin amfanin yau da kullum....
Limamin masallacin Juma’a na Usman Bin Affan da ke unguwar Gadon Ƙaya, Dakta Abdallah Usman Umar ya ce, magidanta idan su ka rinƙa ɗaukar matan su,...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke Na’ibawa Gabas, Malam Jibril Ibrahim Jibril ya ce, taya Kiristoci farin ciki da kuma shiga cikin shagulgula bikin...
Limamin masallacin Khulafa’urrashidun da ke unguwa Uku Yan Awaki, Malam Abdullahi ya ce, yiwa Allah godiya shi ne yin ɗa’a a gare shi, wajen kaucewa saɓa...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Ɗangoro, ƙaramar hukumar Kumbotso, a jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, duk musulmin da ya...
Limamin masallacin Juma’a na masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, yin gaggawa a cikin al’amuran rayuwa na janyo nadama. Malam...