Manchester City ta tsallake rijiya da baya bayan da ta doke Leicester City da ci 6-3 a karawar da su ka yi a ranar Boxing Day...
Arsenal ta sanar da cewa Cedric Soares da Takehiro Tomiyasu da Ainsley Maitland-Niles duk sun kamu da cutar korona. ‘Yan wasan Ukun ba a saka su...