A kalla ‘yan wasan Premier 103 da ma’aikatan su da a ka gwada a cikin kwanaki bakwai har zuwa 26 ga watan Dismab sun kamu da...
Mai unguwar Dausayi da ke yankin ƙaramar hukumar Gwale Ahmad Uba Dausayi, ya ja hankalin ‘yan ƙungiyoyin masu zaman kansu da su ƙara ƙaimi wajen tallafawa...
Shugabar ƙungiyar ɗaliban makarantar ‘yanmata ta GSS Sani Mai Nagge (SMOGA) Sha’awa Ɗahiru Umar Soron Ɗinki ta shawarci gwamnati da masu hannu da shuni da su...
Shugaban makarantar Ummul Salama Islamiyya da ke unguwar Mubi Ƙofar Nassarawa, Malam Mahmud Yasi Shehu ya ce, matuƙar iyaye za su rinƙa bai wa makarantun Islamiyya...
Wani ƙwararren likita da ke sashin binciken jini a asibitin koyarwa na Aminu Kano, Dr Ibrahim Musa ya ce, kama ta ya yi saurayi da budurwa...
Shugaban asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Farfesa Abdulrahman Abba Sheshe ya ce, za su magance korafin da wasu ke yi, yayin da su ka zo...
Sakataren ƙungiyar kasuwar hatsi ta Dawanau da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, Alhaji Abdul’aziz Maikano ya ce, duk sati sai sun sauke Alkur’ani,...