Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta sanar da nadin Jose Peseiro, a matsayin sabon mai horas da Super Eagles. Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF...
Abubakar Shu’aibu, ya bayyana hakan ne, a zantawar sa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Abba Isah Muhammad. Wani matashi a jihar Kano mai suna Abubakar...
Kotun shari’ar musulunci da ke ƙaramar hukumar Ungogo, ƙarƙashin mai shari’a Mansur Ibrahim Bello, an gurfanar da Dagacin Dausayi da mutane biyu kan zargin sayar da...
Wani mazaunin yankin Faki a ƙaramar hukumar Ikara, mai gudanar da harkokin noma a jihar Kaduna, Sani Nuhu, ya shawarci manoman yankin da su guji karbar...
Kotun Shariar muslinci mai zamanta a Ungogo karkashin jagorancin mai shari’a, Mansur Ibrahim, ta hori wani mai wankin mota da daurin shekaru 2 ko zabin tara...
Kotun shari’ar musulinci mai zamanta ta Ungogo karkashin jagorancin mai shari’a ta sanya ranar 5 ga watan 1 na shekara mai zuwa, domin fara sauraron shaidu...
Kotu ta ci gaba da sauraron shari’ar nan da gwamnatin Kano ta shigar da karar lauyan da a ke zargi mai suna, Barista Hashim Husaini Hashim...