Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nada Alhaji Tajuddeen Bashir Baba a matsayin sabon mai unguwar Yakasai. Nadin ya biyo bayan mutuwar tsohon...
Kotun shari’ar musuinci mai zamanta a Ungogo karkashin jagorancin mai shari’a, Mansur Ibrahim ta hori wata mata da daurin talala na shekara daya. Matar mai suna,...
Kotun Shari’ar muslunci mai zamanta a Ungogo karkashin jagorancin mai shari’a, Mansur Ibrahim, ta hori wasu samari 5 da daurin shekara 2 kowannen su. Tun da...
Kotun majistret mai lamba 55, da ke zamanta a ‘yan Alluna da ke unguwar Koƙi a jihar Kano, ƙarƙashin mai shari’a Sadiƙu Sammani, ta sanya wata...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a ƙaramar hukumar Ungogo, ƙarƙashin mai shari’a Mansur Ibrahim, ta hori wata mata mai suna, Sailuba Abubakar da ɗaurin shekara...