Sakamakon yajin aikin da ‘yan Adaidaita Sahu su ka tsunduma a jihar Kano, ya sanya masu tuka babura masu kafa biyu wadanda a ka fi sani...
Dagacin garin Zawaci dake yankin karamar hukumar Kumbosto, Mallam Abdulkadir Mu’azu, ya ce, kamata al’umma su kara himma wajen sanin tarihin garinsu, domin mahimmancin da hakan...
Wakilin Arewa dake cikin birnin Kano, Sayyadi Muhammad Yola ya ce, karancin rashin taimakon da masu hannu da shuni ke yi ga makarantun Islamiyya, yakan kawo...
Shugaban gidan rediyon Dala FM Kano, Ahmad Garzali Yakubu ya ce, koyawa matasa sana’o’in dogaro da kai, zai taimaka wajen bunƙasar tattalin arziki. Ahmad Garzali Yakubu,...
Wani malamin makarantar Sakadiren Shahuci, malam Bashir Sani ya ce, yajin aikin direbobin Adaidaita Sahu, ya janyo matsala wajen komawar ɗalibai makaranta. Malam Bashir Sani ya...
Kungiyar da ke samarwa matasa aikin Ɗamara a jihar Kano, mai suna (Kano Potential Service Corps Organisation) ta ce, za ta ci gaba ƙoƙarin tallafawa matasa,...
Wani ƙaramin ɗan kasuwa da ke kasuwar ‘Yan Kura a ƙarƙashin Gada, malam Aliyu ya ce, Tun daga Tudun Wada da ke ƙaramar hukumar Nasarawa, ya...
Sulhu ne mafita Tsakani KAROTA da ‘yan Adaidaita – Kungiyar kare hakiShugaban Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community for Human Right Network, Kwamared Ƙaribu...
Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Ɗanagundi ya ce, matuƙa baburan Adaidaita Sahu a Kano za su gane shayi ruwa ne. Baffan ya bayyana hakan ne yayin...