Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce tun daga ranar Litinin ɗin da matuƙa baburan Adai-daita Sahu suka fara yajin aiki zuwa yau Laraba, ta kama...
Jami’an Bijilante na yankin Goje da ke unguwar Sheka a karamar hukumar Kumbotso, sun tabbatar da kama wani matashi da zargin ya saci Rodin a gini...
Wani magidanci da ya nemi kotu ta ba shi dama ya je bikon matarsa, bayan kotun ta yarje masa ya je bikon, ana tattaunawa domin samun...
Direbobin Adaidaita sahu da ke jihar Kano sun gudanar da taron addu’a, domin samun sassauci da daidaito a tsakanin su da hukumar KAROTA. Jagoran saukar Alkur’anin,...
Wani dalibi mai yin nazari a kan halayyar Dan Adam da zamantakewa a Jami’ar Bayero da ke jihar Kano, Shu’aibu Lawan ya ce, yajin aikin ‘yan...
Sarkin kasuwar sabon gari a jihar Kano, Alhaji Nafi’u Nuhu Indabo, ya ce, yajin aikin da masu Adaidaita Sahu su ke yi ya taba harkokin kasuwanci...
Wasu ‘yan bindiga sun sace mahaifiyar shugaban marasa rinjaye a majalisar dokokin Jihar Kano, Isiyaku Ali Danja da tsakar daren ranar Laraba. ‘Yan bingigar sun kutsa...