Koriya ta Arewa ta harba akalla makamai masu linzami guda biyu, abin da ya jawo suka da kuma neman tattaunawa daga gwamnatin Amurka da ta kara...
‘Yan sandan Tunisiya sun yi amfani da tankar ruwa da kulkaye, domin tarwatsa masu zanga-zanga sama da 1,000 da ke kokarin isa tsakiyar birnin Tunis, domin...
Kasar Croatia ta yi asarar kusan mutane 400,000 kusan kashi 10% na al’ummarta a cikin shekaru goma da suka gabata, saboda ƙaura da ƙarancin haihuwa. Kamfanin...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, idan Allah Ya jarrabi mutum da samu da rashi, to...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke Na’ibawa Gabas, Malam Muhammad Sani Umar Arqam, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su guji zalunci. Malam Muhammad...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlussunnah, da ke unguwar Dangoro a karamar hukumar Kumbotso, a jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya y ace, Duk wanda zai yi...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke unguwar Gwazaye Gangar ruwa, malam Zubairu Almuhammdi ya ce, manzon Allah (S.A.W), shi ne mafi alheri a...