Dan wasan gaban Bayern Munich da Poland, Robert Lewondowski, ya lashe kyautar gwarzon dan wasan hukuma kwallon kafa ta duniya FIFA bangaren maza a bana. Lewondowski...
Shugabar makarantar Sheikh Ja’afar Mahmud Adam da ke unguwar Kurna, Malama A’isha Aliyu Muhammad ta ce, kamata ya yi ma’aurata su rinƙa sanin abubuwan da ba...
‘Yar wasan Barcelona ta biyu a jerin gwarzayen mata a duniya ita ce ‘yar wasan tsakiya Alexia Putellas ta kuma lashe kyautar gwarzuwar ‘ya wasan kwallon...
Mai horas da tawagar Chelsea, Thomas Tuchel, ya zama gwarzon mai horaswa na shekarar 2021. Tuchel ya jagoranci Chelsea ta lashe gasar cin kofin zakarun kungiyoyin...
Mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Edward Mendy, ya zama gwarzon mai tsaron raga bangaren maza na shekarar 2021. Kyautar ta zo ne a...
Mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa PSG ta kasar Faransa bangaren mata, Christiane Endler, ta lashe kyautar gwarzuwar mai tsaron raga ta shekarar 2021. Endker ta...
Wani kamfanin sarrafa fata da ke rukinin masana’antu da ke unguwar Sharada, ya samu iftila’in karamar gobara a ranar Litinin. Wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kafin mai yaki, karkashin mai shari’a Sani Salihu, ta bayar da belin wani mutum da ake zargin sad a shafi...