Everton na nazarin zabin koci bayan yunkurin farko na Roberto Martinez ya ƙare cikin takaici, tare da Wayne Rooney da Frank Lampard yanzu a cikin tsarin...
Guinea ta kai wasan zagaye na 16 a gasar cin kofin Afrika a karo na farko duk da rashin nasara a wasanta na karshe a cikin...
Ɗaurarru da ke gidan ajiya da gyaran hali na Kurmawa a ƙaramar hukumar Birni da ke jihar Kano, sun gudanar da yabon manzon Allah (S.A.W) da...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Shelkawatar hukumar Hisba a jihar Kano, ƙarƙashin mai shari’a Ali Jibril Danzaki, wani matashi ya gurfana kan zargin yiwa...
Ana zargin wasu ɓata gari sun yi shigar ‘yan Sintiri sun shiga unguwar Bachirawa yankin Kurna Tudun Fulani, sun farwa mutane da sara a daren ranar...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a, Ibrahim sarki Yola, ta ci gaba da sauraron karar da wani Siruki da ya...