Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jinjina wa ‘yan sandan Jihar Kano game da gano wanda ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai shekara biyar tare da...
Matar magidancin da ake zargi da garkuwa da Hanifa daga bisani kuma ya kashe ta ya binne gawar ta ce, mijinta ya kawo Hanifa gida, ya...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke unguuwar Gwazaye gangar ruwa, malam Zubairu Almuhammadi ya ce, shugabanni su ji tsoron Allah, domin samar wa...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke Na’ibawa Gabas, Malam Abubakar Jibril ya ce, idan ana fitar da sakamkon mutanen da su ka aikata laifi,...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Idan Alla Ya jarrabi dan Adam da samu ko rashi...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rufe wata makaranta mai zaman kanta mai suna, Noble Kids Academy da ke Kwanar Dakata a karamar hukumar Nassarawa...