Gwamna Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya tabbatar da cewa, ba zai bata ko da dakika daya ba, wajen sanya hannu kan aiwatar da hukuncin kisa...
Jarumi kuma mai bada umarni a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood Ali Nuhu, ya shiga tsakanin jaruma Hafsat Idris da wani kamfani UK Entertaiment har an...
Gwamnatin jihar Kano ta kwace lasisin dukkan makarantun Firamare da Sakandare masu zaman kansu da ke fadin jihar. Kwamishinan ilimi na jihar Mallam Sunusi Muhammad Kiru...
Kotun majistret mai lamba 58, karkashin jagorancin mai shari’a Aminu Gabari ta aike da wani matashi gidan gyaran hali bisa zargin kisan kai da garkuwa da...
Wasu ‘yan Bijilante a yankin cibiyar matasa ta Sani Abacha da ke kan titin zuwa Madobi a jihar Kano, ana zargin su da kashe wani matashi....
Matashin da ake zargin sa da yiwa budurwarsa wakar batanci ya sake gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a shelkwatar hukumar Hisba a...
Wani magidanci ya gurfana a gaban kotun majistret mai lamba 58, da ke zamanta a Nomans Land, karkashin mai shari’a Aminu Muhammad Gabari bisa zargin kisan...
Ana zargin wani matashi rabin jikinsa ya shanye sakamakon shan wani maganin gargajiya mai suna a kukura. Matashin mai shekaru 40, a zantawar sa da wakilin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da Abdulmalik Tanko a gaban kotun, Majistare mai lamba 12 da ke gidan Murtala, karkashin mai shari’a, Muhammad Jibril,...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce ta kammala bincike tare da gurfanar da malamin makarantar da ake zargi da kashe dalibar sa, Hanifah bayan ya...