Matar shugaban kasa, Aisha Buhari, ta bukaci da a hukunta mai makarantar nan, Abdulmalik Muhammad Tanko, wanda ya yi garkuwa da dalibar sa, Hanifa Abubakar tare...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ga tabbatar da kai agajin gaggawa cikin wani gidan Kaji dake unguwar Sani Mai Nagge layin Dabino, biyo bayan tashin...
Kungiyar mata ‘yan jarida ta kasa, NAWOJ, ta yi Allah wadai da zargin sace ‘yar shekara biyar mai suna, Hanifa Abubakar, da malaminta ya yi a...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya tabbatarwa da iyayen marigayi ya Hanifa Abubakar, cewa zai yi iya kokarin sa ganin an bi wa...
Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya sha alwashin da kan sa zai ci gaba da bin diddigin zargin kisan gillar da aka...
Wasu fusatattun mutane a jihar Kano, kona makarantar su Hanifa Abubakar, Nobles Kids Academy. yarinyar nan ‘yar shekara biyar da mai makarantar su Abdulmalik Tanko, ya...