Kungiyar sada zumunci a shafin Whatsap mai suna, Birnin Masoya, ta ce hadin kai da sada zumunci da su ke yi a shafin Whatsapp, ya sanya...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano ta ce, za ta ci gaba sa’ido da bibiya, har zuwar karshen shari’ar zargin da ake yiwa magidanci da...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Umar Usman Danbaito ya ce, duk wanda ya bayar da gudunmawa aka yi kisan kai, shima a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama ‘yan Bijilante biyar da ake zargin su da kashe wani matashi a cibiyar matasa ta Sana’a Youth...
An gurfanar da wani matashi gaban kotun shari’ar musulunci mai lamba 1 da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Munzali Tanko Soron Dinki, kan...
Kungiyar iyayen yara da malaman makaranta ta jihar Kano, ta jajanta wa iyayen Hanifa tare ta’aziya a gidansu da ke unguwar Dakata, a karamar hukumar Nasarawa....
‘Yan sandan Biritaniya sun ce, sun fara gudanar da wani bincike a kan matakan kariya na COVID-19 da Firayiminista, Boris Johnson ya karya a Downing Street,...
Tawagar ‘yan wasan Najeriya na Super Eagles sun dawo gida Najeriya, bayan cire su daga daga gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON) da ke gudana a...
Jam’iyyar hamayya ta PDP a jihar Kano, ta ja hankalin gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, cewa kar ya sake ya yi amfani da batun soke...