‘Yan sandan kasar Birtaniya sun kama dan wasan Manchester United, Mason Greenwood, bisa zarginsa da aikata laifin fyade da cin zarafi, biyo bayan zarge-zargen da aka...
Kasar Masar za ta kara da mai masaukin baki kasar Kamaru a ranar Alhamis, a wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin nahiyar Afrika....
Rafael Nadal ya lashe kambun gasar kwallon Tennis na Grand Slam karo na 21 bayan ya fafata da dan wasan Rasha, Daniil Medvedev a wasan karshe...
Kungiyar Everton ta naɗa tsohon ɗan wasan Ingila kuma tsohon ɗan wasan tsakiya na Chelsea, Frank Lampard a matsayin sabon mai horar da ita. Lampard, mai...
Dan wasan gefen kasar Colombia, Luis Diaz ya rattaba kwantiragi a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool na tsawon shekaru biyar. Luis Diaz ya koma Liverpool a...