Rundunar yan sandan ihar Kano ta ca, ta samu nasarar bankado wata makaranta mai suna “Mai Dalla-Dalla” dake unguwar Na’ibawa inda ake zargin a na azaftar...
Dan wasan tsakiya na Faransa, Ndombele ya koma Lyon daga Tottenham a matsayin aro, wanda shekaru uku suka rage masa a Tottenham. Ndombele, mai shekara 25,...
Juventus ta sallami ‘yan wasan ta biyu Dejan Kulusevski da Rodrigo Bentancur, zuwa kungiyar kwallon kafa ta Tottenham. Dan wasan tsakiya na Uruguay Bentancur, mai shekara...
Everton ta nada Frank Lampard, a matsayin sabon mai horas da ita na tsawon kwantiragin shekaru biyu da rabi. Lampard mai shekaru 43 ya maye gurbin...
Manchester United ta bayar da aron dan wasan ta, Donny van de Beek zuwa kungiyar kwallon kafa ta Everton. Kungiyoyi da dama ciki har da Crystal...
Yayin da ake daf da rufe kasuwar wasannin ‘yan wasan kwallon kafa, kungiyar kwallon kafa ta Newcastle ta dauki dan wasan bayan Aston Villa, Matt Targett,...
Wani bincike ya nuna cewa, idan ka rasa jakar kudin ka ta walat ko waya a Japan, tabbas za ka sake haduwa da ita. Ƙasar Japan...
Manchester City ta dauki dan wasan gaban Argentina, Julian Alvarez daga kungiyar River Plate kan kudi Yuro miliyan 17 kwatankwacin fam miliya (£14.1). Dan wasan mai...
Wani mai sharhi kan al’amuran yau da kullum a jihar Kano, malam Naziru Datti Sani Mainagge ya ce, sai iyaye sun rinƙa biyan kuɗin makarantar Islamiyya,...
Kotun Majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a, Aminu Gabari, ta aike da tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Injiniya Mu’azu Magaji gidan ajiya da...