Wani kwararren jami’in lafiya a jihar Kano, Dr. Najib Bello ya ce, mai cutar Ulcer zai iya yin Azumi, idan ya fahimci irin da abinci da...
Mukaddashin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya amince da yin murabus din kwamishinan kula da albarkatun ruwa na jihar, Sadiq Aminu Wali, bisa radin...
Babban kotun jiha mai lamba 5, da ke zamanta a sakatariyar Audu Bako, karkashin mai shari’a Justice, Usman Na’abba, ta ci gaba da sauraron shari’ar malamin...
Fitaccen jarumi a cikin masana’antar fina-finan Amurka ta Hollywood, Bruce Willis, ya samu matsala a kwakwalwar sa wanda ya janyo kunnen sa ya tabu, wanda hakan...
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a birnin Benin, ta yanke wa Debest Osarumwense, mahaifiyar wani mutum mai suna Endurance Osarumwense, bisa tallafawa da ta...
Rahotanni na nuni da cewa, wani likita dan kasar Zambian, Dr. Joseph Kabungo ya mutu a filin wasa na MKO Abiola da ke Abuja a ranar...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Kwankwaso, ya ce, a karshe ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), saboda jam’iyyar PDP...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa hauhawan farashin abinci a halin yanzu da ya addabi ‘yan Najeriya, ba lamari ne da ya shafi Najeriya kadai ba, lamari...
Wani dattijo da ya kwashe fiye da shekaru Ashirin a jihar Kano, mai suna Alhaji Muhammad Hadi Barwa ya ce, har kyautar Award aka ba shi,...
Shugaban kasuwar Hatsi ta Dawanau da ke karamar hukumar Dawakin Tofa, a jihar Kano, Alhaji Mustapha Yusuf Maikalwa ya ce, gwamnati ce ya kamata ta dauki...