Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta samu nasarar ceto wani babban zakara a cikin wata Rijiya da ke Unguwar Ƙwalli cikin ƙaramar hukumar Birni. Mai...
Ƙungiyar matasan musulmai KAMYA da ke Kano, ta shawarci mawadata da su ƙara ƙaimi wajen tallafawa masu ƙaramin ƙarfi, domin rabauta da rahamar Allah S.W.T a...
A ranar Talata ne ma’aikatar jin kai da kula da bala’o’i da ci gaban jama’a ta tarayya, ta horas da masu sayar da abinci 50 a...
Kwamishinan Zabe na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) a Jihar Oyo, Dr Mutiu Agboke ya bayyana cewa sama da katunan zabe na dindindin...
Wanda ya kafa kuma tsohon Shugaban Kamfanin Twitter, Jack Dorsey, ya samu zunzurutun kudi har Naira Biliyan 405.3, kwatankwacin dalar Amurka miliyan 977.8, bayan attajirin da...
Jami’an tsaron ƙasar Saudiyya sun kama wasu mazauna birnin da wadanda suka kama suna bara a kusa da masallacin Ka’aba. Hukumomin sun ce, sun kama wani...
Kwamitin membobi 11 na Twitter da shugaban kamfanin Tesla Elon Musk sun yi shawarwari da sanyin safiyar Litinin kan yunkurin sa na sayen dandalin sada zumunta,...
Paris Saint-Germain ta samu nasarar lashe kofin Ligue 1 karo na 10 da bayan 1-1 a gidan Lens ranar Asabar, amma hakan ba zai hana kungiyar...
Manchester City da Liverpool za su tunkari kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai Champions League, wanda za su tunkari kungiyoyin kasar Andulusiya a gasar. City na fatan...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta tabbatar da kama hamshakin attajirin nan da aka yi harkalla a cikin cinikin tramadol...