Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a ranar Litinin ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Ya bayyana hakan ne a shafinsa...
Rigar da Diego Maradona ya saka a wasan da suka buga da Ingila a lokacin da ya zura kwallo a raga da hannun sa, ana sa...
An yi wa ɗan wasan Alessandro Florenzi tiyata a gwiwarsa ta hagu kuma AC Milan ba ta sanar da lokacin dawowarsa fili ba. Florenzi wanda ya...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta samu nasarar tseratar da wani matashi mai suna, Abba Yakubu ɗan shekara 25, a cikin wata rijiya, biyo bayan...
Wani malami a jihar Kano, Sheikh Yahya Lawan Kabara, ya ce, ciyar da masu ƙaramin ƙarfi da kyakkyawar zuciya cikin wannan watan na Ramadan, a kan...
A na zargin wani mutum ɗan kimamin shekaru fiye da 55 ya rataye kansa da Asubahin yau Laraba a jikin wata Bishiyar Darbejiya dake yankin Gaidar...
Alphonso Davies yana shirin buga wasansa na farko a Bayern Munich, tun cikin kusan watanni hudu bayan samun cikakkiyar masaniyar likitocin da ke kula da zuciyarsa....
Ana sa ran Kieran Tierney ba zai buga sauran kakar wasa ta bana ba, bayan da Arsenal ta tabbatar da cewa, dan wasan bayan na bukatar...
Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya sha alwashin gurfanar da wadanda ake zargi da aikata laifukan yaki a Ukraine a gaban kuliya. Ukraine na aiki tare...
Mukaddashin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya yi watsi da murabus din Manajan Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano (KAROTA), Baffa...