Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan na shekarar 1443, wanda gobe Asabar zai kasance 1 ga watan...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA ta raba jadawalin rukunin gasar cin kofin duniya da za a gudanar a ranar 29 ga watan Nuwamba na shekarar...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha unguwar Gabas Na’ibawa, malam Abubakar JIbril unguwa Uku ya ce, kamar yadda al’umma za su iya kame wa daga barin...