Alphonso Davies yana shirin buga wasansa na farko a Bayern Munich, tun cikin kusan watanni hudu bayan samun cikakkiyar masaniyar likitocin da ke kula da zuciyarsa....
Ana sa ran Kieran Tierney ba zai buga sauran kakar wasa ta bana ba, bayan da Arsenal ta tabbatar da cewa, dan wasan bayan na bukatar...
Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya sha alwashin gurfanar da wadanda ake zargi da aikata laifukan yaki a Ukraine a gaban kuliya. Ukraine na aiki tare...