Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta haramta yin wasan al’adar Tashe a faɗin jihar. Rundunar ta bakin mai magana da yawun ta, SP Abdullahi Haruna Kiyawa...
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ce, ya zama wajibi kafafen yada labarai a jihar da su taimaka wajen wayar da kan jama’a...
Kasuwar masu sayar da Kankara na ci gaba da yin tashin gwauron Zabi a Kano, sakamakon tsananin zafi da ake fama da shi a lokacin azumin...
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Kasa (NFF), Amaju Pinnick, ya amince cewa, kawai ya san ya tsoma baki a lokacin zabin ‘yan wasan Super Eagles da...
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a ranar Litinin ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Ya bayyana hakan ne a shafinsa...