Shugaba ƙungiyar tallafawa marayu ta Zudah dake unguwar Hausawa, Sabi’u Na Barira, ya ce l, matuƙar mawadata za su rinƙa tallafawa marayu da iyayensu, babu shakka...
Mai unguwar yankin Ja’oji a ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Mallam Isah Sabo, ya ce, kamata ya yi mawadata da ƴan ƙungiyoyin sa kai su...