Ƴan kasuwar Rodi dake Kofar ruwa a nan Kano sun wayi gari da gudanar da Zanga-zangar lumana a wannan safiya ta Juma’a, biyo bayan ganin wasu...
Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United sun gudanar da wata ‘yar karamar zanga-zangar lumana a wajen filin atisayen kungiyar a ranar Juma’a. Kimanin magoya...
Burnley ta kori Sean Dyche da saura wasanni takwas a yunkurin da take yi na kaucewa faduwa daga gasar Premier. A ranar Lahadi ne Clarets za...
Shugaban karamar hukumar Nasarawa, Alhaji Auwal Shu’aibu Aronposu, y ace a shirye ya ke da ya ci gaba da bunkasa rayuwar al’ummar yankin sa. Alhaji Auwalu...