Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a ranar Lahadin ya jajantawa iyalan malaman addinin Islama guda shida da suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da...
Kwamishinan Sufuri na jihar Kano, Mahmoud Muhammad Santsi, ya sauka daga mukaminsa, domin shiga takarar kujejar Majalisar Tarayya mai wakiltar kananan Hukumomin Gabasawa da Gezawa a...
Kwamishinan raya karkara na Kano Musa Iliyasu Kwankwaso ya sauka daga muƙaminsa domin takarar ɗan majalisar tarayya. A wata sanarwa da ya aike wa Freedom Radio,...
Babban mai taimakawa gwamnan Kano a kan ci gaban al’uma, Ahmad Dauda Lawan, ya ajiye muƙaminsa, domin tsayawa takara a zaɓen 2023. A wata sanarwa da...
Kwamishinan kasafin kuɗi na jihar Kano, Alhaji Nura Muhammad Ɗankadai, ya sauka daga muƙaminsa, domin takarar majalisar tarayya mai wakiltar Tudunwada da Doguwa. Mai taimakawa Gwamnan...
Kwamishinan ƙananan hukumomin jihar Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya mika takardar barin aiki daga kan kujerar sa. Murtala Sule Garo ya sauka daga muƙaminsa ne,...
Kwamishinan ma’aikatar al’adu da yawon buɗe idanu a jihar Kano, Ibrahim Ahmad Ƙaraye ya sauka daga muƙaminsa, domin neman takarar ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Ƙaraye...