Sakatariyar Ƙungiyar Yardaddun matan Kwankwasiyya, Hauwa Bello Fulani, ta ce kamata ya yi matan gida su fito a rinƙa damawa da su, wajen tallafawa masu ƙaramin...
Shugaban ƙungiyar Kano A Yau gobe ta Allah ce, Mallam Sani Sa’ed ya ce, matuƙar masu ƙarfi za su rinƙa tallafawa marayu da iyayensu da abubuwa...
Ƙungiyar nan masu rajin tallafawa masu ƙaramin ƙarfi da marayu, ta haɗa Zumunci KHZ Foundation, dake nan Kano, ta raba tallafin kayayyakin abinci a unguwannin Zoo...
Shugaban majalisar sarakunan askar ƙasar nan, kuma shugaban ƙungiyar askar a matakin ƙasa, Muhammad Yunusa Na Bango, ya ce, masu riƙe da madafun iko su ƙara...