Ana zargin wani matashi da girgide hakoran wata budurwa, sakamakon rauni da ya yi mata a baki, saboda ta ki yarda ya haike mata. Bayan jami’an...
Wani manomi a jihar Kano, mai suna Malam Gambo Dawanau ya ce, tsadar takin zamani ya sa su ke amfani da Turoso, domin kai wa gonakin...
Masanin tarihi a jihar Kano, Malam Ibrahim Aminu Dan-Iya ya ce, akwai bukatar shugabannin yanzu su rinka koyi da yadda shugabanni na da su ka sadaukar...
Shugaban makarantar Firamare da ke Dorayi Karama, malam Dahiru Nuhu ya ce, iyaye su rinka kokarin mayar da ‘ya’yan su makaranta, domin yaran su samu damar...
Wata mata ta gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke Shelkwatar hukumar Hisba a jihar Kano, karkashin mai shari’a Tanimu Sani Tanimu Huasawa, kan zargin...
Kungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU, ta kara tsawaita yajin aikin da take yi da makonni 12. ASUU ta dauki matakin ne a wani taron gaggawa...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano Kibiya da Bunkure a jihar Kano, Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya fice daga jam’iyyar APC. Kabiru Alhassan Rurum,...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Asara ce ka yi ayyukan alheri da Ramadan, bayan Sallah...
Wani matashin Tela, mai suna Buhari Abdulmumin Lawan a unguwar Tudun Yola da ke jihar Kano ya ce, dinkunan al’umma ke hana mu yin namu dinkin...
Kungiyar Katsinawa da Daurawa mazauna jihar Kano ta ce, kar talakawa su bari a yaudare su datallafin Shinkafa, har su zabi dan siyasar da bai dace...