Wani direban Adaidaita Sahu a jihar Kano ya ce, rashin budurwarsa ne ya sanya shi rubuta mace mai kayu bata biya a jikin Adaidaita Sahun sa,...
Wani magidanci a jihar Kano mai suna Umar Muhammad ya ce, akwai burgewa matuka, yadda al’ummar musulmi su ka yi shigar sababbin kaya yayin Sallar Idi....
Wani mutum mai suna Kamilu Aliyu Umar da ke yankin titin Jajira layin dakin Dari ya ce, za su ci abincin Sallah cikin tsari yadda ba...
Hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta ci tarar Najeirya tare da kakaba mata takunkumi kan rashin da’a da magoya baya da su ka yi a...
Shahararriyar mai gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na kasar Amurka, Oprah Winfrey, ta bayyana cewa, ta keɓe kanta a cikin gidanta, saboda tsoron kamuwa da...