Labarai3 years ago
Rahoto: Asara ce ka koma sabon Allah bayan kammala Ramadan – Limamin Tukuntawa
Limamin masallacin Juma’a na Masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Asara ce ka yi ayyukan alheri da Ramadan, bayan Sallah...