Labarai3 years ago
Fita daga APC: Zan sanar da jam’iyyar da zan koma a nan gaba – Alhassan Rurum
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano Kibiya da Bunkure a jihar Kano, Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya fice daga jam’iyyar APC. Kabiru Alhassan Rurum,...