Babbar kotun jiha mai lamba 17, da ke zamanta a unguwar Milla Road, ta dage shari’ar da tsofaffin ma’aikatan Kogin Hadeja Jama’are ke zargin hukumar na...
Kotun majistret mai lamba 29, karkashin mai shari’a Talatu Makama, wasu matasa 6 sun gurfana kan zargin fashin da makami. Kunshin tuhumar, ya bayyana cewar, ana...
Babbar wayar wuta ta TCN ta yi sanadiyar mutuwar wani sana’ar Fenti, a wani gida da ke unguwar Zawaciki a karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano. Wani...
Kungiyar Bijilante da ke jihar Kano ta ce, al’umma su saka idanu akan duk motsin da ba su yarda da shi ba su sanar da jami’an...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata ta tsakiya, Sanata Ibrahim Shekarau, ya karbi katin jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP). Dubun dubatar magoya bayan Shekarau sun...