Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Dangoro karamar hukumar Kumbotso, a jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, wajibin al’ummar musulumi ne...
Limamin masallacin Juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke Bompai, SP Abdulkadir Haruna ya ce, ana bukatar mutum ya bar abinda za a...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, akwai bukatar musulmai su yi amfani idanun su wajen aikata...
Limamin masallacin Juma’a da ke unguwar Na’ibawa by pass, malam Aminu Khidir Idris ya ce, babban aiki ne ga shugabanni su tashi tsaye, wajen dakile batanci...