Hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta ce, babu gaskiyar zancen da ake yadawa akan Abduljabbar Nasiru Kabara ba ya cikin...
Babbar kotun jiha mai lamba 17 da ke zamanta a Milla Road, karkashin mai shari’a Sunusi Ado Ma’aji, ta sake zama kan shari’ar da al’ummar Dorayi...
Wata malama a jima’ar Ahmad Bello da ke Zari’a, Jamila Muhammad Dahiru ta ce, hakkin kowa ne yaki da cin hanci da rashawa, domin samun damar...