Dagacin unguwar Sharada, Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya ce, abin takaici ne matasa su raina kananun sana’o’I, sai da baki su rinka yi. Alhaji Iliyasu Sharada,...
Wani malami kwalejin noma ta Audu Bako da ke garin Danbatta, malam Abduljalil Isma’il ya ce, manoma su mayar da hankali wajen shuka abubuwan da ba...
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jami’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowa, a matsayin mataikinsa a kakar zaben shekarar 2023. Atiku...
Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), ta ce sama da mutane 600 ne suka rasa rayukansu ta sanadiyyar hadarin mota da suka afku a hanyar Kaduna...
Wani matashi mai sana’ar sayar da shayi a jihar Kano ya ce, iya ganyen shayi su ke sayarwa al’umma babu kayan maye a ciki, musamman ga...
Kotun jiha mai lamba 5, karkashin mai shari’a Justice Uman Na’abba, ta sanya ranar 28 ga watan Yuni, domin zartar da hukunci a kunshin zargin da...
Al’ummar yankin Jakara sun koka kan yadda wasu mutane ke shigo unguwarsu dauke da makamai suna yi musu barazana. Daya cikin al’ummar unguwar, mai suna Auwal...
Ana zargin wata duburwa da satar waken kosai da man girki kwalba uku da jakunkuna da kuma kayan anko wani gidan biki. Wani matashi wanda yana...
Limamin masallacin masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, idan iyaye su ka kula da baiwa yara ilimi musamman na addini...
Hukumar hisba ta jihar Kano ta yi nasarar kama mutumin da ake zargi da yin gini da Alkur’ani da Alluna, a yankin Unguwar Damfami a karamar...