Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke unguwar Gwazaye gangan ruwa, malam Zubair Almuhammadi ya ce, akwai bukatar musulmi su so Annabi (S.A.W) kamar...
Limamin masallacin Juma’a na Muniral Sagir da ke unguwar Na’ibawa Bypass, malam Aminu Khidir Idris ya ce, mu koma koyi da manzon Allah (S.A.W) ta girmama...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Dangoro a karamar hukumar Kumbotso, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, harshe ya na dauke da alheri...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Babban kuskure mutum ya je dakin Ka’aba yana daga hoton...