Kotun majistret mai lamba 70, ƙarƙashin mai shari’a Faruk Umar Ibrahim, ta hori wani matashi Muhammad Kabir, mazaunin unguwar Kurna da ɗaurin shekara ɗaya babu zaɓin...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, babu siyasa dangane da mayar da ‘yan hisban sa kai ma’aikatan din-din-din. Baban kwamandan hukumar, Sheikh Harun Ibni Sina...
Wasu ƴan bindiga sun sace mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar APC Abdussalam Abdulkarim Zaura. Al’amarin ya faru ne a daren jiya Lahadi...