Liverpool ta amince da cinikin Yuro miliyan 41 kwatankwacin Fam miliyan 35.1, domin siyar da Sadio Mane ga zakarun gasar Bundesliga Bayern Munich. Liverpool za su...
Gwamnatin jihar Delta ta baiwa jarumin direban tankar mai, Ejiro Otarigbo, Naira miliyan biyu da lambar karramawa. Sakataren gwamnatin jihar, Patrick Ukah ne ya bayyana hakan...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, reshen jihar Kano, ta ce, siyo na’urar CCTV mai ganin kwa-kwaf na Naira biliyan goma da gwamnatin Kano za ta yi,...
Limamin masallacin juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Dangoro a karamar hukumar Kumbotso, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, idan al’umma su ka kiyaye dokokin...
Limamin masallacin Muniral Sagir da ke Eastern Bypass, malam Aminu Kidir Idris ya ce, al’umma su yi addu’a a zaben 2023, domin samun shugabanni nagari. Malam...
Limamin masallacin masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, wanda abin mutum ya koyar bayan ya bar duniya aka ci gaba...
Kungiyar dalibai musulmi ta kasa reshen jihar Legas (MSSN), ta yaba da hukuncin da kotun koli ta yanke a kan sanya hijabi a makarantu mallakar gwamnati...