Kotun majistret mai lamba 58, karkashin mai shari’a Aminu Muhammad Gabari, ta sanya ranar 26 ga watan Yulin gobe, domin ci gaba da ake zargin wasu...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta gargaɗi al’umma da su kaucewa bayar da sirrinsu ga masu amfani da shafukan sada zumunta, domin gujewa faɗawa komar ɓata...