Wata kungiya mai lura da halin da Arewacin Najeriya ke ciki, mai suna Northan Concern Solidarity Inintiative ta ce, samarwa matasa aikin ya kamata gwamnati ta...
Wata budurwa ta yi sammakon zuwa kotu domin ganin saurayin ta da aka dawo da shi gaban Alkali, bayan kai shi gidan ajiya da gyaran hali....
Wani shugaban gidan Biredi da ke yankin Tudun Rubudi a jihar Kano, Muhammad Hussaini y ace, tsadar kayan sarrafa Biredi ke janyo tashin farashinsa. Muhammad Hussaini,...
Shugaban Bayern Munich, Oliver Kahn, ya bayyana dalilin da yasa kungiyar ta sayi Sadio Mane daga Liverpool. Bayern Munich ta tabbatar da daukar Mane daga Liverpool...
Jami’an hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC, sun fara yajin aiki, sakamakon ƙin rashin biyansu albashi. Ma’aikatan da ke karkashin kulawar kungiyar...
A ranar Laraba nan ne 22-06-2023, shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tashi daga Abuja zuwa Kigali, babban birnin kasar Rwanda, domin halartar taron kungiyar kasashe renon...