Wani magidanci a jihar Kano ya ce, halin matsin rayuwa da keburan fatara ne su ka zautar da shi, ya fito titi yana surutai. Magidancin ya...
Babbar kotun shari’ar musulunci mai zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba sauraron shari’ar Abduljabbar Nasiru Kabara da gwamnatin Kano,...
Al’ummar garin Tudun Kaba, sun bayyana farin cikin su sakamakon gina musu ajujuwa guda biyu a makarantar Firamare da ke yankin, bayan wani rahoto da gidan...
Ɗaliba ‘yar shekara 16 daga makarantar Kano Capital, Hauwa’u Ibrahim Muhammad, ta zama mace ta farko da ta zama shugabar majalisar yara ta jihar Kano karo...