Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta Human Right Network ta ce, abin takaici ne yadda a wannan lokacin ake samun iyaye mata suna cutar da ‘ya’yan...
Shugaban sashen kula da lafiyar al’umma da dakile cututtuka a ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Dr. Ashiru Rajab ya ce, za a hukunta duk jami’an lafiyar...
Ana zargin wata rigima ta barke tsakanin jami’an hukumar KAROTA da kuma wasu gungun matasa a gadar karkashin kasa ta mahadar titin Sabon titin Panshekara. Wakilin...
An yanke wa mawakin R&B, R. Kelly, hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari a ranar Laraba. Hakan ya biyo bayan hukuncin da aka yanke masa...
Wata babbar kotu da ke zamanta a garin Fatakwal a jihar Rivers ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani korarren dan sanda mai suna,...