Kasashen Rasha da Ukraine sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya a birnin Istanbul a ranar Juma’a, domin toshe sama da ton miliyan 20 na hatsi da...
An kama wani wanda ake zargi da taimakawa wajen shigar da wani dan jarida ba musulmi ba, Gil Tamari cikin birnin Makkah mai tsarki, wanda ya...
Brentford ta sayi dan wasan baya na tsakiya, Ben Mee, kan kyauta bayan fadawa da kungiyar sa ta Burnley ta yi daga Firimiya. Dan wasan mai...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa, JAMB da shugabannin manyan makarantun kasar nan, sun kayyade mafi karancin makin da za a dauka...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta dage ci gaban sauraron shari’ar da gwamnatin Kano take...
Al’ummar jihar Kano sun shirya wa dokar hana hawa Adaidaita Sahu karfe Goma na dare, wadda za ta fara aiki ranar Alhamis 21 ga watan Yulin...
Kungiyar masu Gidajen Burodi ta kasa ta ce, masu gidajen Burodi su ne na biyu masu samarwa matasa aikin yi a Najeriya, idan aka cire bangaren...
Hukumat zabe ta kasa reshen jihar Kano INEC ta ce, al’ummar jihar Kano sun bayar da hadin kai wajen fita domin yin rijistar katin Zabe. Jami’in...
Wani manomi a garin Tammawa da ke karamar hukumar Gezawa, Abdulrashid Yakubu ya ce, wata tsutsa ce ke takura musu, tana cinye musu amfanin gona. Abdulrashid...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a unguwar Gyadi-gyadi da ke jihar Kano, karkashin jagorancin justice Muhammad Abdullahi Liman, ta janye umarnin da ta bayar na dakatar...