Barcelona ta sayi dan wasan gaban kasar Brazil Raphinha daga kungiyar Leeds United kan kudi fan miliyan 55. Raphinha, wanda ya koma Leeds daga kungiyar Rennes...
Manchester United ta kammala siyan dan wasan tsakiya na kasar Denmark Christian Eriksen a matsayin kyauta. Tsohon dan wasan Ajax da Tottenham, Inter Milan da Brentford...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Dangoro, a karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, shugaba adali ya na...
Limamin masallacin juma’a na Jami’ur Rasul, unguwar Tukuntawa gidan maza, malam Abubakar Ahmad Soron Dinki ya ce, daga cikin darasin da al’ummar musulmi za su koya...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, malam Murtala Adam ya ce, mata su guji raina abinda mazajen su suka kawo musu. Malam Murtala,...
Wani Mahauci Abubakar Abdullahi a jihar Kano ya ce, naman Sallah ya hana su sayar da nasu sai dai na mutane da ake kawo musu gyara....
Wani masanin hada magunguna, mazaunin kasar Autralia, Dr Ibrahim Jatau ya ce, doka ne yanka dabba a gida a kasar Australia, shi yasa idan za su...
Wani matashi mai suna Ahmad mai fama da lalurar damuwa a gidan masu lalurar kwakwalwa da ke unguwar Dorayi a karamar hukumar Gwale, jihar Kano ya...
Tun bayan da mamallakin fitinannen Zomon nan da aka kai shi karar wajen ‘yan Bijilante, Musa Garba, aka rabu da shi a kan ba zai biya...
Wani matashin manomi Musa Garba da ke garin Dorawar Sallau, a karamar hukumar Kura, jihar Kano, ya kai karar Zomo ofishin ‘yan Bijilanten yankin, har ma...